Ga jerin Jihohi 36 a Najeriya da kwanakin da aka kirkiro su.
Ga su nan.
1. Jihar Abia.
An kafa jihar Abia a ranar 27 ga watan Agusta, 1991
2. Jihar Adamawa.
An kafa jihar Adamawa a ranar 27 ga watan Agusta, 1991
3. Jihar Akwa Ibom.
An kafa jihar Akwa Ibom a ranar 23 ga Satumba, 1987.
4. Jihar Anambra.
An kirkiro Jihar Alhambra a 27 ga Agusta, 1991.
5. Jihar Bauchi.
An kafa jihar Bauchi a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
6. Jihar Bayelsa.
An kafa jihar Bayelsa ne a ranar 1 ga Oktoba, 1996.
7. Jihar Binuwai.
An kafa jihar Benue a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
8. Jihar Borno.
An kafa jihar Borno a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
9. Jihar Kuros Riba.
An kafa jihar Cross River a ranar 27 ga Mayu, 1967.
10. Jihar Delta.
An kafa jihar Delta a ranar 27 ga Agusta, 1991.
11. Jihar Ebonyi.
An kafa jihar Ebonyi a ranar 1 ga Oktoba, 1996
12. Jihar Enugu.
An kafa jihar Enugu a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
13. Jihar Edo.
An kafa jihar Edo a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
14. Jihar Ekiti.
An kafa jihar Ekiti a ranar 1 ga Oktoba, 1996.
15. Jihar Gombe.
An kafa jihar Gombe a ranar 1 ga Oktoba, 1996.
16. Jihar Imo.
An kafa jihar Imo a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
17. Jihar Jigawa.
An kafa jihar Jigawa a ranar 27 ga watan Agusta, 1991
18. Jihar Kaduna.
An kafa jihar Kaduna a ranar 27 ga Mayu, 1967.
19. Jihar Kano.
An kafa jihar Kano a ranar 27 ga Mayu, 1967.
20. Jihar Katsina.
An kafa jihar Katsina a ranar 23 ga Satumba, 1987.
21. Jihar Kebbi.
An kafa jihar Kebbi a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
22. Jihar Kwara.
An kafa jihar Kwara a ranar 27 ga Mayu, 1967.
23. Jihar Legas.
An kafa jihar Legas a ranar 27 ga Mayu, 1967.
24. Jihar Nasarawa.
An kafa jihar Nasarawa a ranar 1 ga Oktoba, 1996.
25. Jihar Neja.
An kafa jihar Neja a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
26. Jihar Ogun.
An kafa jihar Ogun a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
27. Jihar Ondo.
An kafa jihar Ondo a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
28. Jihar Oyo.
An kafa jihar Oyo a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
29. Jihar Filato.
An kafa jihar Filato a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
30. Jihar Kogi.
An kirkiro jihar River a ranar 27 ga Mayu, 1967.
31. Jihar Sokoto.
An kafa jihar Sokoto a ranar 3 ga Fabrairu, 1976.
32. Jihar Taraba.
An kafa jihar Taraba a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
33. Jihar Yobe.
An kafa jihar Yobe a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
34. Jihar Zamfara
An kafa jihar Zamfara a ranar 1 ga Oktoba, 1996.
35. Jihar Osun.
An kafa jihar Osun ne a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
36. Jihar Kogi.
An kafa jihar Kogi a ranar 27 ga watan Agusta, 1991.
Daga: Firdausi Musa Dantsoho
No comments:
Post a Comment