Friday 5 November 2021

Kwadon Zogale.

 















An ce zogale yana taimakawa rage yawan sukari na jini kuma yana taimakawa rage matsalolin da suka shafi ciwon sukari. Hakanan yana taimaka rage ƙona da taimakawa Wajan rage kiba.

 

Haka kuma an ce zogale yana kare kai daga kamuwa da kwayoyin cuta, fungal da cututtuka, yana taimakawa lafiyar hankali, fata da gashi da tsufa.

 

Lokacin cin sassan tsiron zogale, ana ba da shawarar ku san duk wani magani da za ku sha wanda ke da fa'ida kamar ta zogale.           

 

Shiyasa Ayau zamu koya maku yadda zaku kwada zogalen ku, kuma ku ji dadin cinsa domin samun fa'idar sa.

 

Abubuwan bukata sune:

 *Ganyen zogale kamar yadda ake bukata

* Gurji (cucumber)

*Tumatir

*Barkono

*Baprika

*Albasa

*Mai

*Kayan yaji

*Kuli kuli kamar yadda ake buƙata.                   

 *Sinadarin dandano.           

 

Matakan Hada Kwadon Zogale

1.    Da farko za'a Cire ganyen zogale daga tushe kuma a wanke sosai, a dafa a cikin tukunya na mintuna 20-25 har sai ya dahu sosai.               

2.     Sannan a yanka su tumatir, cucumber, albasa  duk kayan marmari sosai, sannan a juye zogalen da aka dafa a cikin babban kwano, sai mu zuba  kayan lambun mu da muka yanka, mai, kayan yaji, sinadarin dandano dan dai-dai da kuli kuli da yawa, sai a gauraya sosai, Toh kwadon Zogalen mu ya hadu. 

       

Abun lura: zaku iya shan ruwan da aka dafa zogalen shima yana da matukar amfani.         

  By: Firdausi Musa Dantsoho

 

1 comment:

  1. Starting a business takes a lot of work, but with the right tools and guidelines, you can get your company up and running in no time. Although your specific business journey will be unique to you, we identified a few steps that entrepreneurs can take to start their business. If you have other sources of income that require merely an internet connection and a laptop, pet sitting may be an especially apt small business idea. Almost all pet owners will be glad to let you do work on your laptop while you spend time at their home with their pets, meaning that you can run two income streams simultaneously. In dropshipping, people who run e-commerce sites go to a third party to fulfill all orders.See how businesses are using Apple products to create extraordinary experiences for their employees and their customers. President Biden said the US economy is recovering from the pandemic faster and stronger than expected, after a report showing the labor market got back on track last month with broad-based payroll gains. Maintaining America's Tax Competitiveness Today's U.S. corporate tax system is on par with the rest of the developed world, encouraging companies to invest in America, benefiting U.S. workers, families and communities. Policymakers should preserve and build upon this system to promote strong, sustained economic growth. SILVER SPRING, Md. — Peloton suffered its worst day as a publicly traded company Friday after telling investors that it will likely lose more money than it had expected in fiscal 2022. https://www.storeboard.com/forums/topic/117758/knowing-these-9-secrets-will-make-your-internet-marketing-look-amazing/

    ReplyDelete