TOZALI

Real people! Real fashion! Real life!!!

Tuesday, 5 July 2022

Ana iya kawo karshen yajin aikin ASUU Gobe– Malamai sun bayar da bayanai

›
  Malaman Jami’o’i (ASUU) ta ce yajin aikin da suke yi  zai kare nan take idan gwamnatin tarayya ta magance matsalolin su. Shugaban ASUU, ...

In har ka sauke Okowa, ka manta da kuri’un Igbo – Ohanaeze ya gargadi Atiku

›
  An gargadi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar kan duk wani shiri na sauke  gwamna Ifeanyi Okowa a matsayin ...

Zaben 2023: Uba Sani ya zabi mataimakiyar El-Rufai Hadiza Balarabe a matsayin mataimakiyar

›
  Dan takarar gwamnan jihar Kaduna a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) Uba Sani ya bayyana abokin takararsa. A wata sana...
Monday, 4 July 2022

Fasto a jihar OndoYa Bayyana Dalilin Da Ya Sa Yayi garkuwa da Mutane Sama Da 70

›
    Naija News ta rahoto a baya cewa jami’an tsaro a ranar Juma’a da daddare sun kubutar da wasu yara da dama da ake zargin an yi garkuwa da...

Zaben 2023: Dalilin da yasa ba zan iya zama abokin takarar Peter Obi ba – Kwankwaso

›
      Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), a ranar Asabar, ya ce amincewa da zama ma...
Thursday, 30 June 2022

An yankewa mawaki R. Kelly hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari saboda laifin yin lalata 

›
  An yanke wa mawakin Amurka R. Kelly hukuncin daurin shekaru 30 a gidan yari saboda amfani da matsayinsa na shahara wajen lalata da yara da...

Mbappe baya bukatar Neymar a Kungiyar, PSG ta bukace shi da ya tafi

›
   PSG ta fadawa daya daga cikin fitattun ’yan wasa Neymar Jr. cewa zai iya barin kulob din a bazara. A cewar RMC Sport, babban yaron kulob ...

Sultan Ya Ayyana Ranar Alhamis 1 Ga Watan Zul Hijjah, Asabar Sallah

›
  Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya ayy...
Wednesday, 29 June 2022

Kayyattatun hotunan bikin Dan marigayi sarkin Kano ado bayero wadda ya auri mata biyu a lokaci guda

›
      Mustapha Ado Bayero, matashin dan marigayi Sarkin Kano, Alhaji Abdullahi Ado Bayero, ya auri mata biyu a rana guda. Ga wasu kayyat...
Friday, 24 June 2022

Mutane 3 sun jikkata yayin da wasu mahara suka hargitsa wajan ansan katin zabe a Osun

›
Mutane 3 ne aka tabbatar sun jikkata a yayin da wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne a wasu al’ummun karamar hukumar Ilesa ta Yamma a jihar Os...
›
Home
View web version
Powered by Blogger.